fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Wani da ya kashe ‘yar uwar mahaifiyarsa yace matsafiyace

Wani dan shekaru 34 da aka kama ya kashe ‘yar uwar mahaifiyarsa, Chrostian Edem ya bayyana cewa, Matsafiyace.

 

Kwamishinan ‘yansandan jihar Cross-River, inda lamarin ya faru, Mr. Sikiru Akande ya bayyana cewa, za’a gurfanar da wanda ake zargo a Kotu.

 

Saidai mutumin yace ya kashe ‘yar uwar mahaifiyar tasa ne dan matsafiyace kuma tana tayar masa da mazakuta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  An zargi gwamnatin Zulum da biyan malaman makaranta Albashin Naira Dubu 6

Leave a Reply

Your email address will not be published.