fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Wani dalibin makarandiri ya rataye kansa ya mutu bayan ya fadi jarabawar canja aji

Wani dalibi dan shekara 17 ya kashe kansa bayan ya fadi jarabawar canja aji a makarantar sakandiri ta Grammar dake karamar hukumar Offa.

Dalibin Adegoke Adeyemi ya kashe kansa ta hanyar rataya ne inda aka ganshi a sargafe a jikin wata bishiya.

Ya kashe kan nasa ne domin yaji kunya saboda baiyi nasarar zuwa SS2 ba daga SS1 saboda haka sai ya maimaita aji.

Mai magana da yawun hukumar ‘yan sanda na jihar, SP Okasanmi Ajayi ne ya tabbatar da hakan ranar laraba.

Leave a Reply

Your email address will not be published.