Wani dan majalisar jiha mai wakiltar karamar hukumar Kirikasanma a zauren majalisar jihar Jigawa, Honarabul Aliyu Muhammad Kirikasanma, ya kwashi dumamen tuwo tare da al’ummar mazabarsa a daidai lokacin da yake rangadin ziyartar al’ummar mazabarta sa.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Lallai da ace sauran ‘yan siyasa haka suke shiga cikin jama’a suna jawo su a jiki to da watakila sun rika tausaya musu suna ayyukan da suka kamata kuma da an rage zaginsu wanda har wani lokacin suke shan ruwan duwatsu.
Labari daga rariya.