fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Wani Fasto dan kasar Amurka yace Boko Haram su kamashi su saki Leah Sharibu

Wani Fasto me suna Zakariya dan kasar Amurka, ya bayyana cewa zai bayar da kanshi ga wanda suka sace Leah Sharibu dan su sake ta.

 

Ya bayyana hakane a filin jirgin Legas inda yacs ya gana da mutane daga jihohin Sokoto da kuma Babban birnin tarayya Abuja inda yace yana so a kaishi su tattauna da Boko Haram.  Idan kudine suke so idan kuma kamaqa ne yasan zasu so kama Dan kasar waje fiye da ita.

 

Yace idan ba duk ba wannan suke so ba yana son ya jawo hankalinsu cewa a matsayinsu na ‘yan Adam su tausaya su saketa.

 

Shekaru 3 kenan Leah Sharibu na hannun Boko Haram bayan da suka sace ta daga makarantar Dapchi.

 

“I have met with senior government officials from Sokoto State and in Abuja and asked if they will be willing to bring me to Boko Haram so I can negotiate Shari­bu’s release.

“They said that nobody knows where they are and it is very difficult to deliver the message. Then I came back in December, and went as far as Jos in Plateau State and again, tried to find out where she is so I see if I can plead with them.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *