fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Wani mahari ya bude wuta akan mutane a kasar Amurka

Wani mahari ya budewa mutane wuta a kasar Amurka inda ya kashe 2 da jikkata wasu da dama.

 

Lamarin ya farune a birnin Newyork na kasar a wata unguwa da ake da yawan bakaken fata.

 

Tuni dai jami’an tsaro suka kamashi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Ƴan Najeriya sun kashe sama da naira biliyan 100 kan ilimi a ƙasashen waje cikin wata uku'

Leave a Reply

Your email address will not be published.