fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Wani malamin jami’ar Abuja ya tsere daga hannun mutanen da sukayi garkuwa da shi ba tare da biyan kudin fansa ba

  • Wani malamin jami’ar jihar Abuja, Mr John Adole wanda ya kasance shugaban bangaren karatun tarihi ya tsere daga hannun mutanen da sukayi garkuwa dashi.

A ranar lahadi ne akayi garkuwa da shi a karamar hukumar Otukpo dake jihar Benue.

Kuma yayi nasarar tsrewa ne a ranar litinin ba tare daya biyan kudin fansa ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Yan bindiga sun babbaka wani gidan sun kashe mai gadinsa a kihar Ondo

Leave a Reply

Your email address will not be published.