fbpx
Monday, June 27
Shadow

Wani matashi mai samar da waraka daga cutar makanta ya bayyana a fakistan

Daga Barrister Nuraddeen Isma’eel

“Wasu majiyoyi gamsassu, sun tabbatar cewa, wani matashi mai shekaru 29 mabiyin addinin kirista ya bayyana a kasar fakistan, tare da nuna mu’ujizarsa na magance matsalar makanta daga Wanda ke fama dashi”

“Matashin ya bayyanane a wani babban coci dake kasar Fakistan din, inda mahalarta wannan wurin wato mabiya addinin kirista suke shelanta cewa mai kama da Jesus ya dawo.

“A wani majiyar na daban, an bayyana cewa, matashin ya samarwa da masu laluran makanta waraka kuma idanunsu suka bude sarai sun kai adadin dubu 16,000.

Leave a Reply

Your email address will not be published.