Wani matashi dan Nageriya ya auri abokiyar karatunsa ta sakandare bayan sun shafe shekaru goma sha biyu suna soyayya.
Matashin mai amfani da shafin Twitter @instruvoice wanda ya nuna farin cikinsa ya wallafa wannan labari a shafinsa inda ya ce, shi da matar sa kujerar zamansu daya a lokacin da suke makarantar sakandare.