fbpx
Saturday, August 20
Shadow

Wani matashi ya kamu da son matar Bello Turji

Daga jaridar Sokoto Online✍️

Wani matashi mai suna Nura Salis ya bayyana cewa ya kamu da son matar gawurtaccen dan bindigar da ya addabi jihohin Zamfara, Sokoto, Katsina, Bello Turji tun lokacin da ya ga hoton ta na yawo a kafofin sada zumunci.

Matashin ya ce kamu da matar ta Bello Turji tsananin kamuwa. Domin tun lokacin da ya yi ido biyu da hoton ta ya ji yana son ta.

Akan haka matashin ya yi mata addu’ar shiriya tare da fatan ganin ta dawo cikin gari don samun damar yin soyayya da ita.

Karanta wannan  Kalli yanda 'yansanda suka taimakawa wani direba da tayar motarsa ta lalace a hanyar Kaduna zuwa Abuja

Shin ko za a samu wanda zai raka shi domin isar da soyayyar sa a gare ta?

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.