KASAITA: Yadda Wani Mai Suna Mista Moris COE ALMAD FARMS A Karan Kansa Ya Zo Ya Rusa Gidajen Fulani A Yankin Ichibri Dake Karamar Hukumar A Abuja.
Kuna dai ganin abuncinsu wanda suka noma gashi nan a zube duk ya lalata shi haka ma dukkanin gidajensu ya mayar da su fili, ya bar su a rana, ba wurin zama ba abinci, ba komai duk ya lalata musu abunda suka mallaka a rayuwa kuma shi ba hukuma bane.
