fbpx
Thursday, February 25
Shadow

Wani mummunan hadarin mota yayi sanadin salwantar rayukan mutum 2 a Bauchi

Hadarin mota yayi sanadin mutuwar mutane 2 tare da jikkata wasu da Dama a jihar Bauchi.

Lamarin ya faru ne a ranar Alhamis da misalin karfe 5.45 na yamma a wani kauye tsakanin Kafin-Madaki da Ningi kimanin kilomita 70 daga Bauchi, zuwa babban birnin jihar.

Wani mazaunin kauyen da Al’amarin ya faru kan idonsa ya zanta da manema labarai  ta wayar tarho, inda ya shaida cewa hatsarin ya faru ne lokacin da wani mai babur  ya yi kokarin tsallaka titi a yayin da wata motar ke tahowa.

A cewarsa Direban Motor yayi kokarin kaucewa domin gudun buge mai baburin sai dai lamarin ya fassakara.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *