Daga Muhammad Dahiru Shugaba
Hukuamar dake hana Fataucin miyagun ƙwayoyi na ƙasa NDLEA ta gano wani sabon salon dakon kwoyayi da masu shigowa da kayan suke yi ta hanyar dauko haramtattun kayan a ƙarƙashin manyan motoci.