fbpx
Friday, February 26
Shadow

Wani Shugaban karamar hukuma a jihar Edo ya baiwa ‘yan kungiyar Sakai tsaleliyar mota Don yaki da bata gari

Shugaban karamar hukuma Oredo a jihar Edo ya sha al’washin magance matsalar bata gari a yankin da yake shugabanta inda ya baiwa kungiyar ‘yan sakai dake karamar hukumarsa mota domin cigaba da gudanar da ayyukan su na dawo zaman lafiya a yankin.

Shugaban karamar hukumar wanda ya yi kira da a kara inganta ayyukan kungiyar ‘yan sintiri na yankin domin kare rayuka da dukiyoyin mazauna yankin.

Shugaban ya kuma ya bawa ‘yan sintirin bisa yadda suke jajircewa tare da Nuna kwazonso wajan inganta tsaro a yankin.

An dai baiwa ‘yan kugiyar Sitirin kyautar Mota kirar Toyota Hilux.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *