fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Wanka kala-kala: Kalli yanda jaruman Fim din Hausa ke tallar jami’ar NOUN

 A makon daya gabatane mukaji labarin wasu daga cikin jaruman fina-finan Hausa sun zama jakadun jami’ar nan ta koyi da kanka, NOUN a takaice, Samira Ahmad, Bello Muhammad Bello(General BMB) da Umar Gombe na daga cikin jakadun wannan jami’a.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Kuma har sun fara tallar wannan jami’a da wani irin salo me kayatarwa, kamar yanda ake iya gani a wadannan hotuna.

Muna musu fatan Alheri.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Duk Ran Da Matasan Inyamurai Suka Dauki Ma*kami Ina Tabbatar Muku Najeriya Za Ta Zama Tarihi - Tsohon Sarkin Kano Muhammad Sanusi II

Leave a Reply

Your email address will not be published.