fbpx
Monday, August 8
Shadow

Wankan Sallah babu wurin zuwa: Kalli kwalliyar Sallah ta Rahama Sadau

Tauraruwar fina-finan Hausa,Rahama Sadau kenan a wadannan kayatattun hotunan nata data sha kwalliyar Sallah.

 

Ta bayyana cewa wankan Sallah babu wurin zuwa.

 

 

 

 

 

 

 

Rahama ta kuma saka hotunanta tare da mahaifiyarta inda aka gansu suna murnar sallah.

 

 

Sun haskaka muna musu fatan Alheri.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.