Wannan an ce shine sojan da ya kashe ƙasurgumin ɗan bindigar nan Halilu Sububu, da wasu gaggan yaran ɗan bindigar.
Waɗanda suka addabi al’ummar jihar Zamfara da sauran jihohin Arewa.
An tabbatar da jarumi ne na yankan shakku, domin ance harda hannu yake kama ƴan bindiga.
Allah ya ƙara kare shi a wannan aiki da yake yi. Ya kuma ƙara bashi nasara da sauran abokan aikinsa.
Daga Zakari Y Adamu Kontagora