Taurarin fina-finan Hausa, Maryam Yahaya da abokiyar aikinta, Momi Gombe sun saka wani Bidiyo da ya nunasu suna Sumbata(Kiss) a Iska.
Wannan Bidiyo ya jawo cece-kuce sosai inda wasu suka bayyana cewa Aure ne ya kamata dasu, wasu kuma cewa suka yo ba girmansu bane.
Wasu kuwa sun rika fadin cewa sun ci kai. Kalli Bidiyon a kasa:


