Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu kenan a wannan hoton da ya dauki hankula bayan ganawa da shugaba Buhari.
Wasu dau na ganin cewa Tinubu ya tsargu ne ko kuma an mayar dashi saniyar ware.