fbpx
Thursday, August 11
Shadow

Wannan mutumin yawa diyarsa fyade inda yace sharrin shedan ne

Dan shekaru 47, Mr Jacob Obomerelu da aka kama yawa diyar cikinsa fyade a jihar Ilorin ya bayyana cewa, aikin shedan ne.

 

An kamashi yawa diyarsa, Modupe Jacob fyaden inda aka damkashi hannun hukumar NSCDC.

 

Kakakin hukumar a jihar, Babawale Zaid Afolabi ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace zasu mikashi kotu idan aka kammala bincike.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Mai kudin Duniya, Elon Musk ya sayar da hannun jarinsa na dala biliyan 6.9 na kamfanin Telsa, shin ko meye dalili?

Leave a Reply

Your email address will not be published.