Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango kenan a wannan hoton nashi da yayi dan karen kyau, ya saka hoton a dandalinshi na sada zumunta inda yace ya daukeshine musamman saboda masoyanshi, muna mishi fatan Alheri.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});