fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Wannan sojan ya bada labarin yanda Dan Uwansa Soja yawa mahaifiyarshi fyade a Cikin Bariki

Lamarin Fyade na kara kazanta a Najeriya inda ake samun anaiwa ‘yan Mata da kananan Yara a wasu lokutan ma hadda manya.

 

Wani tsohon soja me suna Festus ya bayyana cewa dan uwansa Soja ya taba yiwa mahaifiyar shi Fyade a barikinsu.

Sojan wanda yayi aiki a bataliya ta 146 yace Fyade abin kyama ne dan lokacin yana aiki soja akwai lokacin da magaifiyarsa ta kaimai ziyara Bariki, taje da abinci kala-kala ta dafa har ta sanwa sauran makwautansa.

 

Yace da misalin karfe 6 na yamma ya tafi aiki, sai sojan makwaucinsa ya fasa dakinshi ya shiga ya cakawa mahaifiyarsa wuka sau 2 a baya ya kuma mata fyade. Yace mahaifiyar tashi kadan ya hana ta kashe kanta.

Yace bai samu nutsuwa saida ya ajiye aikin soja. Yace fyade yana lalata rayuwar mutum.

Leave a Reply

Your email address will not be published.