fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Wannan take hakkin bil’adama ne>>Fasto dan luwadi yayi Allah wadai da hukuncin kisan da aka yankewa ‘yan Luwadi a Bauchi

Wani fasto dan Luwadi, Jide Macaulay yayi Allah wadai da hukuncin kisan da aka yankewa mutane 3 da aka kama da Luwadi a jihar Bauchi.

 

Kotun Shari’ar musulunci ta yankewa mutanen ciki hadda dan shekaru 70 hukuncin kisa ta jifa.

 

Saidai shi wannan fasto wanda ke zaune a kasar Ingila yace hakan sam bai dace ba, wai take hakkin biladama ne.

Yace abin ya taba zuciyarsa sosai

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Ka fadawa mabiyanka su daina min kazafi, Tinubu ya fadawa Peter Obi

Leave a Reply

Your email address will not be published.