fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Wannan tsohon na son ganin Adam A. Zango

Wannan wani tsoho ne dake son ganin tauraron fina-finan Hausa,  Adam A. Zango.

 

Adamun ne ya saka hoton Bidiyon sa a shafinsa na sada zumunta inda aka ji wani na hira dashi yana fadin cewa yana son ganin Adamu.

 

https://www.instagram.com/p/CIJsJurHJ5N/?igshid=wamawwchdkre

 

Adamun dai ya Rubuta cewa, Allah zai Hadamu Baba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.