Wannan kek din shine wanda yafi kowane kek tsada a Duniya, kamar yanda masu wallafa littafinnan na abubuwan bajinta dake faruwa a Duniya suka bayyana, kudinshi sunkai dalar Amurka dubu hudu da dari biyar da casa’in da biyu, wanda kwatankwacin naira miliyan daya da dubu dari shida kenan.
An yi kek dinne a kasar Amurka, amma kayan hadashi sun fitone daga kasashen Faransa da Scotland da Italiya.
Hmmm lallai.