fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Wasu basa farin ciki da ceto daliban Kankara da aka yi>>Hadimin shugaba Buhari

Hadimin shugaban kasa,Bashir Ahmad ya bayyana cewa da aka sace daliban Kankara,  wasu mutanen sun nuna farin cikinsu.

 

Yace yanzu kuma da daliba  suka kubuta, wadancan mutane basa farin ciki. Yace a koda yaushe Najeriya ce zata yi Nasara idan Allah ya yarda.

 

Ya kuma kara da bayyana cewa, shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau makaryaci ne, yace duk yake magoya bayansa zasu kareshi amma makaryaci ce.

This life, when those boys were kidnapped, some people were clearly happy, and now are also clearly not happy with their rescue. Nigeria will always win, in sha Allah.

Karanta wannan  Zan iya rantsuwa da alkur'ani cewa Atiku ne ya lashe zaben shekarar 2019, cewar Buba Galadimar

 

That terrorist and murderer Abubakar Shekau is just a terrible liar, though his supporters will definitely disagree and defend him but it’s fact, he is a liar, a terrible one.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.