Hukumar kula da bada agajin Lafiya matakin farko, NPHCDA a Najeriya ta bayyana cewa akwai wani rigakafin Coronavirus/COVID-19 da ake dardar dashi amma tana bincine akansa.
Saidai tace a Najeriya dai har zuwa yanzu babu wanda akawa Rigakafin, wata larura ta sameshi.
Tace duka wanda suka kai korafin jin ba daidai ba a jikinsu, ba wani lamari ne na tada hankali ba, dan abinda ba za’a rasa bane.
Ta bayyana hakane ta shafinta na sada Zumunta. Inda ta baiwa ‘yan Najeriya tabbacin cewa babu wata matasala.
Vaccinations in Nigeria started earlier this month and we have not observed any similar adverse reactions. All side effects reported by those who have been administered the vaccine have been mild.
https://twitter.com/NphcdaNG/status/1370091551565750272?s=19