fbpx
Sunday, December 4
Shadow

Wasu daga cikin malaman Izala da suka rigamu gidan gaskiya

Wasu daga cikin manyan malaman IZALA da suka rigamu gidan gaskiya kenan a wadannan hotunan, muna musu addu’ar Allah ya gafartamusu ya kuma jikansu da sauran musulmai da suka rigamu gidan gaskiya baki daya. A wannan hoton na sama marigayi, Sheikh Abubakar Mahmud Gumine.

Nan kuma migayi Sheikh Jafar Mahmud Adam ne.

Nan kuma margayi Sheikh Auwal Adam Albani Zariane.

A nan kuma marigayi Sheikh Muhammad Bello Bin Ahmad, Al-Adamawi.

Anan kuma marigayi Sheikh Alhassan Sa’eed Jos ne.

Anan kuma marigayi Sheikh Rabi’u Daurane.
Allah iasa mu cika da Imani. Su kuma Alla yasa abinda suka koyar na Alheri ya iskesu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Anya kuwa da gaske gwamnati tana so ta kasheni>>Bello Turji

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *