fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Wasu dai fatansu su ga shugaba Buhari da Tinubu sun bata, kuma hakan ba zai faru ba>>Gwamna Badaru

Gwamnan jihar Jigawa, Muhammad Badaru Abubakar ya musanta rashin jituwa tsakanin Shugaban kasa, Muhammadu Buhari da tsohon gwamnan Legas, Bola Ahmad Tinubu.

A hirarsa da Channelstv, Badaru ya bayyana cewa, an kawo labarin ne kawai dan saka rudani tsakanin mutane.

 

A Baya dai, hutudole.com ya kawo muku Rahoton cewa, Gwamna Badaru yace ba ba’a taba shugaba kamar Buhari ba

Badaru yace mutane na son ganin an samu Baraka tsakanin Shugaba Buhari da Tinubu amma burinsu ba zai cika ba. Yace APC tsintsiyace madaurinki daya.

 

“I think people wanted to see that and that will not happen. I believe it is all politics. President Muhammadu Buhari, Bola Tinubu and all the leaders of the party speak with one voice.

Karanta wannan  Kalli Yanda 'yan dabar siyasa suka kaiwa 'yan majalisa hari a jihar Bauchi

 

“We have pushed that story about President Buhari and Tinubu to certainly heat the polity. But it is not true. We know that the party is one indivisible and all the stakeholders are being carried along.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.