fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Wasu Masuntan da suka halarci bikin Kamun Kifin Argungu sun yi hadari

Wasu Masunta Sun Gamu Da Mummunan Hadari Bayan Kammala Gasar Kamun Kifi A Argungu.

 

Wasu masunta sun gamu da hadarin mota akan hanyar su ta dawowa gida, daga Argungu zuwa Sambawa, bayan kammala gasar kamun kifi da aka gabatar a Argungu a yau Asabar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.