fbpx
Thursday, December 7
Shadow

Wasu Mata Shida ‘Yan Ɗaukar Amarya Tare Da Direbansu Sun Rasu A Sanadiyar Hadarin Motar Da Ya Faru Da Su A Hanyar Sokoto Zuwa Argungu A Jiya

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN

Wasu Mata Shida ‘Yan Ɗaukar Amarya Tare Da Direbansu Sun Rasu A Sanadiyar Hadarin Motar Da Ya Faru Da Su A Hanyar Sokoto Zuwa Argungu A Jiya.

Allah Ya Jikansu.

Daga Real Buroshi Mawaka Sokoto

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *