fbpx
Saturday, August 20
Shadow

Wasu matasa a Arewa sun yi Zanga-Zanga inda suka ce babu wani jinin da ake zubarwa a Arewa sun ce shugaba Buhari na kokari

Wasu matasa a Kaduna karkashin kungiyar, CNAP sun fito Zanga-Zanga inda suka bayyana cewa babu zubar da jinin da ake a Arewa.

 

Kungiyar karkashin shugabanta, Zubairu Mukhtar ta bayyana cewa, shugaban kasa, Muhammadu Buhari da sojojin Najeriya na iya bakin kokarinsu wajan samar da tsaro a kasarnan.

 

Saidai kungiyar tace tana sane da matsalolin tsaron dake faruwa a Arewa kusan shekaru 12 da suka gabata.

 

Tace gwamnatoci sun shude amma basu kai ga samar da hanyar warware wannan matsala ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gwamnatin tarayya ta sha Alwashin magance matsalar yin kashi a waje

Leave a Reply

Your email address will not be published.