Shugaban kasa, Muhammadu Buhari yana murnar cikarshi shekaru saba’in da biyar da haihuwa a yau, wannan yasa akata aikemai da sakonnin taya murna da kuma bayar da tarihin rayuwarshi ta fannoni daban-daban. Anan wasu hotunan shugaban kasarne da aka dauka lokaci me tsawo daya gabata.