fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Wasu ‘yan bindiga da ake zargin makiyaya ne sunyi garkuwa da mutane biyu sun kashe guda a jihar Enugu

Wasu ‘yan bindiga da suka yi shigar fulani sun kai hari Agu-Amede dake karamar Isi Uzu a jihar Enugu,

Inda suka kashe mutun guda kuma sukayi garkuwa da wasu ‘yan uwa guda biyu suka tafi dasu.

Yayin da rahotob ya kara da cewa ‘yan bindigar sun babbaka wasu gidaje kafin su fece.

Mai anguwar yankin Augustine ne ya bayyanawa manema labarai na Sahara wannan labarin, inda yace sun kai harin ne a ranar juma’a da kuma asabar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Shugaba Buhari yace a lahire ne kadai babu matsar tsaro

Leave a Reply

Your email address will not be published.