fbpx
Monday, August 8
Shadow

Wasu ‘yan kasuwa sun yi zanga-zanga a Kaduna saboda rushe musu shaguna ba tare da biyan diyya ba

Rahotanni daga Jihar Kaduna na cewa wasu ‘yan kasuwa a yankin Rigasa dake jihar Sun yi zanga-zanga inda suka nuna bacin ransu kan yands aka rushe musu shaguna ba tare da biyansu hakki ba.

 

Yan kasuwar su hau kan tituna inda suka nun bacin ransu tare da bayyana cewa an musu rasgin Adalci.

 

Sahara Reporters ta ruwaito cewa masu zanga-zangar sun kuma nuna rashin jin dadinsu kan matsalar rashin Tsaro.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hallau rundunar sojin sama ta sake kashe shugaban 'yan ta'addan jihar Katsina tare da tawagarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published.