fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

Wasu Yara ‘Yan Yahoo Kenan Da Aka Kama A Abuja

Wadanda ake zargin masu suna Kelvin Tobe Igbdamaeze mai shekaru 20 da Ejimiyerakpor Samson mai shekaru 18, a yayin da aka je samame a gidan da suka kama haya a yankin Katampe dake Abuja, an gano wayoyi kirar iPhone 11 Pro Max, MacBook pro guda biyu, IPhone 13 Pro Max, agogunan gwal guda biyu da kuma mota kirar Mercedes Benz GLE 2017.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Fusatattun matasa sun babbaka mutane biyu da suka yiwa yarinya fyade har suka kasheta a jihar Enugu

Leave a Reply

Your email address will not be published.