fbpx
Monday, August 8
Shadow

Wata Annoba ta kashe mutane 16 a Kano

Rahotanni sun bayyana cewa gobara a jihar Kano ta kashe mutane 16 da kuma lalata dukiya ta Miliyan 40.6 a watan Yunin da ya gabata.

 

Me kula da watsa labarai na ma’aikatar Kwana-Kwana ta Kano, Alhaji Saidu Muhammad ne ya bayyana haka ga kamfanin dillancin labaran Najeriya,NAN.

Yace sun kuma yi nasarar tseratar da rayukan mutane 71 da kuma tseratar da dukiya ta Miliyan 120.

 

Ya bayyana dailan gobarar da hadarin mota, Amfani da Gas da kuma kayan wutar labtarki marasa inganci, yayi kira ga mutane da su kiyaye hakan.

Leave a Reply

Your email address will not be published.