fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Wata kungiya mai zaman kanta tace zata bi mutane gida gida ta wayar masu da kai kan zabe da kuma ilimin siyasa

Wata kungiya mai zaman kanta ta PAYW-DEV, ta bayyana cewa zata fara bin mutane gida gida tana wayar da al’umma kan ilimin zabe da siyasa.

Kungiyar tace ta hada kai da hukumar zabe ne wurin kaddamar da wannan aikin data daukarwa kanta.

Kuma tace zata fara ne da zarar ta kammala tattaunawa da hukumar zabe ta INEC, domin mutane su samu ilimin siyasa yadda ya kamata.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Mutane miliyan daya muka kashe domin a samu zaman lafiya a Najeriya, cewar shugaba Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published.