fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Wata Kungiya ta fadakar da dalibai kan illolin shan miyagun kwayoyi

Dangane da karuwar ta’ammali da miyagun kwayoyi a tsakanin matasa, Kungiyar (YALI Network) ta gudanar da gangamin yaki da shan miyagun kwayoyi a makarantun gwamnati da ke Jihar Filato domin wayar da kan matasa kan illolin shan miyagun kwayoyi.

Kodinetan kungiyar Mandela Washington ce ta bayyana hakan a yayin gangamin da kungiyar ta gudanar a makarantar gwamnati dake jihar.

A cewar ta akwai bukatar kara wayar da kan mutane dangane da illar shan miyagun kwayoyi wanda hakan ke cigaba da janyo matsaloli ga Matasan mu. Inji ta

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *