Wata kungiyar jin kai ta “SAVE THE CHILDREN” tayi gargadi cewa matsalar tsaro zata jefa al’ummar arewacin Najeriya cikin bakin talauci.
Inda tace matsalar tsaron da arewacin Najeriya ke fama dashi yayi kamari sosai wanda hakan yasa abinci yake wahala a yankin.
Saboda hakan ya kamata a gaggauta magance matsalar tsaro a yankin domin rashin tsaro ne yasa abinci yake wahala a yankin arewacin Najeriya,
Wanda hakan ya jefa rayuwar mutane da yawa cikin wan hali da daban a arewacin kasar Najeriya.