Wata mata mai goyon bayan kungiyar kasar Iran rike da riga mai suna Mahsa Amini. Yarinyar mai shekaru 22 ta mutu ne bayan kama ta da kuma dukanta da ‘yan sandan da’a na Iran suka yi a watan Satumba bisa zarginta da kin bin ka’idojin shigar mata na kasar.
[Fagen Wasanni]