fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Wata mata ta baiwa Boka Miliyan 26 dan ya tsarkake ta

Wata mata a jihar Legas ta baiwa wani me addinin gargajiya Miliyab 26 dan ya tsarkaketa.

 

An gabatar dasu gaban kotun Magistre dake jihar Legas inda ake zarginsu da damfara ta hanyar yaudara.

 

Saidai sun musanta zargin da ake musu.

 

Wadanda ake zargi din sune Mohammed Samatu, 40, da Ajani Kazeem, 47.

 

Kamfanin dillancin labaran Najeriya, NAN yace an daga karar zuwa 17 ga watan Mayu inda kuma aka bayar da belin wanda ake zargin akan Miliyan 5 kowannensu da kuma wanda zai tsaya musu.

Leave a Reply

Your email address will not be published.