fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Wata mata ta baiwa Mijinta jerin wasu ayyuka da ta ce ya mata kamin ta yadda su yi kwanciyar aure

Wata mata ta baiwa Mijinta Jerin abubuwan da tace ya mata kamin ta yadda su yi kwanciyar aure.

 

Mijin ne da kansa ya saka wadannan bayanai a shafinsa na sada zumunta inda yace, wannan matar tawa sai a hankali.

 

Daga cikin ayyukan tace ya zubar da shara, ya wanke ban daki, ya wanke kwanukan Abinci, ya wanke tagogi da sauransu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *