fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Wata mata ta haife jaririnta bayan data shafe Shekaru 8 dauke da cikinsa

Shifa daman lamarin Allah haka yake, Hutudole na tafe da labarin wata mata data dauki tsawan shekaru 8 kafin ta haife jaririnta.

Lalle hakan wani babban al’ajabi ne, kasancewar mace na daukan ciki tsawan wata 9 kafin haihuwa amma ga wannan mata abun ba haka ya kasance mata ba.

Hakan ne yasa, Matar ta bayyana matukar murna da farin ciki bayan ta sauka lafiya inda ta haife santalelan jaririnta.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.