fbpx
Monday, March 1
Shadow

Wata mata ta kashe kanta bayan kama mijinta yana cin Amanarta

Wata mata ‘yar Asalin kasar Kamaru dake zaune a Birnin Dubau na hadaddiyar Daular Larabawa,  Ndolo Immaculate ta kashe kanta bayan da ta kama Mijinta na cin amanarta tare da wata mata.

 

Bayan da ta kama mijin nata da cin Amana sai bacin rai ya kamata wanda hakan yayi sanadiyyar mutuwarta.

 

Wani me harkar fina-finan kasar Kamaru, Alenne Manget ya tabbatar da faruwar lamarin.

“I have been reading stories of the lady who committed suicide this morning.. Got worried because one of her pictures really got her familiar.. I decided to look for her name and check her on Facebook account.. Only to realize it’s someone have been mentoring. One sincere and honest soul just going like that. RIP Girl… I will drop just this piece below so you realize why I think she was warm and humble”

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *