fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Wata mata ta kwadawa Mijinta katako ya Mutu saboda Yayi waya da Abokiyarsa

‘Yansanda a jihar Ondo sun kama wata mata, Queen Beatrice da zargin kashe mijinta, Emmanuel Ikujuni saboda yayi waya da wata Abokiyarsa a gabanta.

 

The Nation ta ruwaito cewa matar ta ji haushi yayin da Mijinta ya daga wayar abokiyar tasa inda cece-kuce ya barke tsakaninsu har ta dauko katako ta kwada masa. An garzaya dashi Asibiti inda Likita ya tabbatar da cewa ya mutu.

 

‘Yar uwan mijin, Imoleayo Ikujuni ta bayyana haka, kuma kakakin ‘yansandan jihar,  Tee Leo Ikoro ya tabbatar da faruwar lamarin.

 

“During the fight, she hit him with a plank and he died instantly. They have arrested her. The suspect has been transferred to the State Criminal Investigation and Intelligence Department, SCIID, in Akure for further investigation”.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *