fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Wata mata ‘yar jihar Osun ta babbaka mijinta kurmus kan zargin shi da cin amarta

Wata mata ‘yar jihar Osun Ifeoluwa ta tsere bayan babbaka mijinta Bolu Bamidele.

Mijin nata yana aiki a garin Cairo ne dake Misra kuma yazo gida Najeriya ne don ya taya matar tasa murnar bikin zagoyowar ranar haihuwarta.

Amma sai ta gano cewa yanada wata budurwa a kasar Misran kuma kuma har yaro suke dashi, wanda hakan yasa tasha alwashin yi masa abinda zai yi nadama.

Matar ta babbaka shine wanda hakan yayi sanadiyar rayuwarsa bayan wasu kwanaki, kuma an binne shine a yau ranar laraba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.