fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Wata Matashiya ‘Yar Kasar Indiya Na Shirin Auren Kanta Da Kanta

INDA RANKA…

Wata Matashiya ‘Yar Kasar Indiya Na Shirin Auren Kanta Da Kanta

Matashiyar mai suna Kshama Bindu Tana Shirin Gudanar Da Bikin Kamar Yadda Al’adar Hindu A Ranar 11 Ga Watan Yuni, 2022 A Birnin Vadodara Dake Yammacin Jihar Gujarati A Ƙasar Indiya, Wanda Wannan Biki Shine Na Farko A Kasar Indiya Inda Mace Za Ta Auri Kanta Da Kanta.

Daga Jamilu Dabawa

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.