Wata Matashiyar Budurwa Ta Lashe Zaben ‘Yan Majalisar Jihar Kwara
Wata matashiya ƴar Shekara 25 ta yi nasarar lashe zaɓen majalisar jiha, a a mazabar “Owode Onire’ ake jihar Kwara, a ƙarƙashin jam’iyyar APC.
Matashiyar mai suna Rukayat shittu, tayi nasara da ƙuri’u masu rinjaye.
Daga Abubakar Shehu Dokoki