WATA MIYAR SAI A MAKWAFTA: Ministan Shari’a Ya Rabawa ‘Yan Social Media Manyan Motoci Guda 14 Kyauta
Abubakar Malami ya raba motocin ne kirorin Mercedes Benz GLK, 8 Prado, 4 Lexus SUVs a shirye-shiryen sa na neman Gwamnan Kebbi a zaben 2023.





Daga Assumailiy Deedat