fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

Wata Sabuwa: Akwai Naira Tiriliyan 1.3 da ma’aikatun gwamnati suka yi kwana dasu ba’a saka a Asusun gwamnatin tarayya ba

Wasu masu saka ido akan harkar gudanar da gwamnatin tarayya sun koka kan yanda gwamnatin ke tafka asarar makudan kudade saboda yanda ba a bata kudaden shiga da ma’aikatu ke samu.

 

Wadannan masana kamar yanda jaridar Guardian ta ruwaito, sun yi zargin cewa akwai Dala Tirliyan 3.1 a bangaren harkar man fetur kawai da ma’aikatu basa baiwa gwamnatin tarayya.

 

Masanan sun ce akwai alfarma da kuma sakaci na ma’aikatan gwamnati da sune suka fi jawowa gwamnatin irin wannan asarar.

 

Wakilin majalisar tarayya a wajan taron masanan, Busayo Oluwole Oke ya bayyana cewa kamfanin mai na kasa, NNPC na da tambayoyin da zai amsa kan kudin da aka samu a bangaren man fetur da suka kai Dala biliyan 2.3.

 

Yace kudaden sun bacene a tsakanin shekaru 2014 zuwa 2019. Hakanan ya bayyana cewa akwai makudan kudade da aka saka cikin wasu boyayyun asusun ajiyar banki da kuma wanda gaba daya ma sun bace kuma babu bayani akansu.

The House of Representatives Committee on Public Accounts (PAC), represented at the event by its chairman, Busayo Oluwole Oke, disclosed that the Nigerian National Petroleum Company (NNPC) Limited have questions to answer over oil and gas revenue hovering at $2.3 billion.

According to him, the funds were unremitted between 2014 and 2019 and included delayed payments by customers without evidence of any surcharge for the delays to the tune of $510,020,921.79; incomplete payments by customers totaling $6,203,863.68 and another outstanding payments by customers standing at $80,452,746.83.

Karanta wannan  Karyane bama muzgunawa Kiristoci a Najeriya>>Gwamnatin Tarayya

The PAC chairman, pointing to audited documents by the country, noted that $235,685,861.31 was transferred to an undisclosed escrow account – due from the sales of gas to NLNG, adding that there was unexplained shortfall on NLNG balances standing at $18,389,334.23 and payment for gas exports of $346,211,227.59 through NGL Funding Account instead of the Federation Account.

According to him, there was equally $2,664,047.64 unexplained and unsubstantiated foreign exchange losses on sums paid into the Federation Account while sales without payment status, payment details or payment confirmation from the national oil company stood at $9,389,105.80.

Disparities in billing price per unit used in billing and amount stated in sales invoice stood at $11,973,828.48 and discrepancies on the Amount Transferred to the Federation Account in the five year period stood at N663.8 billion, Oke noted, adding that a lot of companies are enjoying undue tax waivers as the country’s lax regulations and monitoring allow for infractions in the face of borrowing.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.